Yayibayanin yadda mutumzaisamuingantacciyarrayuwa a nan duniyada kumalahira.
Bayanai masu shiryarwa
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya yi alwala sai ya kyautata alwala sannan ya zo Juma'a sai ya saurari hu...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Guidance Content for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Languages
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa"....
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Guidance Content for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Languages
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Mumini ƙaƙƙarfa ya fi alkairi da soyuwa a wajen Allah sama da mumini rarrauna,...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Guidance Content for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Languages
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Mafi yawan addu'ar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ta kasance: "Ya Allah Ubangijinmu Ka bamu kyakkyawa a duniya, a lahira ma (Ka bamu...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Guidance Content for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Languages
Daga Nu'uman ɗan Bashir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Kwatankwacin muminai a soyayyarsu da jinkansu da tausayinsu tamkar jiki n...